Arsenal za ta kara da Manchester United a wasan mako na 14 a gasar Premier League da su fafata ranar Laraba a Emirates.